ha_gen_tn_l3/25/23.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "yace da ita",
"body": "\"yace da Rebeka\""
},
{
"title": "Al'umma biyu ... bauta wa ƙaramin",
"body": "Wannan yaren waƙa ne. Idan harshen ka na da tanadi domin waƙa, zaka iya yin amfani da wannan a nan. (Duba: writing_poetry)"
},
{
"title": "Al'umma biyu ce a mahaifarki",
"body": "A nan \"al'umma biyu\" na nufin yara biyun. Kowannan yaro zai zama uba ga al'umma. AT: \"al'umma biyu zata fito daga yan biyun da ke tare da ke\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mutane biyu kuma zasu rabu daga gare ki",
"body": "A nan \"mutane biyu\" na matsayin yara biyun. Kowanne zai zama uba ga al'umma. Za'a iya fasara wannan da aikatau. AT: \"yayin da kika haifi wadannan yaran zasu yi gaba da juna\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "babban kuma zai bauta wa ƙaramin",
"body": "Ma'anar Wannan sune 1) \"babban yaro zai bautawa ƙaramin yaro\" ko 2) \"zuriyar babban zata bautawa zuriyar ƙaramin.\" Idan zai yiwu, a fassara shi yadda mutane zasu fahimci kowacce ma'ana."
}
]