ha_gen_tn_l3/25/21.txt

22 lines
821 B
Plaintext

[
{
"title": "ba ta da ɗa",
"body": "\"bata iya dauƙar juna biyu\""
},
{
"title": "Rebeka matarsa kuma ta yi juna biyu",
"body": "A bayyane yake cewa Rebeka ta yi juna biyu dauke da yara biyu a lokaci ɗaya. AT: \"Rebeka, matarsa, ta sami juna biyu na 'yan biyu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "'Ya'yan na ta fama tare tun daga cikinta",
"body": "\"yaran na cikin ta na bugun junan su\" ko \"Yaran ka yi turereniya a cikin ta\""
},
{
"title": "'ya'yan ... cikin ta",
"body": "Rebeka na da juna biyu dauke da 'yan biyu. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ta je ta tambayi Yahweh game da haka",
"body": "\"Ta je ta tambayi Yahweh game da haka.\" Ba cikakken bayanin inda ta je. Mai yiwuwa ta je wani keɓeɓɓen wurin ne ta yi addu'a, ko ta je wani wuri ne domin miƙa hadaya."
}
]