ha_gen_tn_l3/25/09.txt

18 lines
588 B
Plaintext

[
{
"title": "kogon Makfela, a filin Ifron",
"body": "Ifron na da fili a Makfela da kogon da ke filin. Ibrahim ya saya filin a wurin Ifron."
},
{
"title": "Wannan filin Ibrahim ya saya",
"body": "\"Ibrahim ya saya wannan fili\""
},
{
"title": "aka bizne Ibrahim ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Su ka bizne Ibrahim\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Beyer Lahai Roi",
"body": "Ma'anar wannan sunar shine \"rijiyar rayayye wanda ya ke kallo na.\" Duba yadda aka juya sunan wannan wurin a Farawa 16:13, (Duba: translate_names)"
}
]