ha_gen_tn_l3/25/05.txt

6 lines
236 B
Plaintext

[
{
"title": "Ibrahim ya mallaka duk abin da ya ke da shi ga Ishaku",
"body": "\"Ishaku ya gãji dukka mallakar Ibrahim.\" Dai-dai ne uba ya raba tarin dukiyarsa lokacin da ya tsufa, ba ya bari bayan mutawarsa wasu su yi ba."
}
]