ha_gen_tn_l3/24/66.txt

10 lines
356 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ɗauki Rebeka, ta zama matarsa",
"body": "Duka jimlolin na nufin Ishaku ya auri Rebeka. AT: \"ya auri Rebeka\" ko \"ya ɗauki Rebeka, ta zama matarsa\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Ishaku ya ta'azantu",
"body": "Za'a iya bayyyan wannan da gabgaɗi. AT: \"Rebeka ta ta'azantar da Ishaku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]