ha_gen_tn_l3/24/61.txt

18 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Rebeka ta tashi, ita da barorinta mata suka hau raƙuma",
"body": "\"Sai Rebeka ta tashi, ita da barorinta mata suka hau raƙuma\""
},
{
"title": "Da haka baran ya ɗauki Rebeka ya yi tafiyarsa",
"body": "\"Ta wannan hanyar baran Ibrahim ya dauki Rebeka tare da shi ya koma inda ya fito\""
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar ta kawo canji cikin labarin. Tana magana kan yadda baran ya samo mata, yanzu kuma zata yi magana ka Ishaku"
},
{
"title": "Beyer Lahai Roi",
"body": "Wannan sunan wata rijiyar ruwa ce a Negeb. Duba yadda aka fasara ta a cikin Farawa 16:13."
}
]