ha_gen_tn_l3/24/59.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sai suka aika 'yar'uwarsu Rebeka",
"body": "\"iyalin suka tura Rebeka\""
},
{
"title": "yar'uwarsu",
"body": "Rebeka yar'uwar Laban ce.AT: \"dangin su\" ko \"yar'uwar Laban\""
},
{
"title": "baranyarta",
"body": "Wannan na nufin baiwar da ta kula da Rebeka tun tana ƙarama, ta lura da ita tun tana ƙarama, har yanzu tana bauta mata."
},
{
"title": "yar'uwarmu",
"body": "Rebeka ba yar'uwa bace ga kowa a iyalin ta. Amma suna kiranta haka su nuna suna ƙaunarta. AT: \"Kaunatacciyar mu Rebeka\""
},
{
"title": "muna addu'a ki zama uwar dubun dubbai goma",
"body": "A nan \"uwar\" na nufin kakanni. AT: \"muna addu'a ki zama uwar dubun dubbai goma\" ko \"bari ki samu ziri'a mai yawa sosai\""
},
{
"title": "dubun dubbai goma",
"body": "Wannan na nufin lamba mai yawa ko wadda bata iya ƙirguwa. (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "da ma zuriyarki ta mallaki ƙofar maƙiyansu",
"body": "Sojoji kan karya ganuwar biranen maƙiyansu su kuma ci mutanen da yaƙi. AT: \"bari zuriyarki su yi nasara akan maƙiyanki gaba ɗaya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]