ha_gen_tn_l3/24/52.txt

18 lines
589 B
Plaintext

[
{
"title": "kalmomin su",
"body": "\"Kalaman Laban da Betuyel.\" A nan \"kalmomi\" na a matsayin abin da suka faɗi. AT: \"abin da Laban da Betuyel suka ce\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sai ya sunkuyar da kansa ƙasa",
"body": "Sunkuyar da kai gaban Allah alama ce ta sujada gare shi. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "kayayyaki na zinariya da azurfa ",
"body": "\"kayan zinariya da azurfa\" ko \"kayayyaki da aka yi da zinariya da azurfa \""
},
{
"title": "kyautai masu daraja",
"body": "\"kyautai masu tsada\" ko \"kyautai masu tamani\""
}
]