ha_gen_tn_l3/24/49.txt

30 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka"
},
{
"title": "Yanzu kuma",
"body": "\"Yanzu\" (UDB). A nan \"yanzu\" ba tana nufin \"nan take ba\", amma an yi amfani da ita ne domin jan hankali ga batutuwa masu amfani da suka biyo."
},
{
"title": "in kuna shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana, ku faɗa mini",
"body": "Yadda zasu nuna aminci da amana a fili ya ke. AT: \"ku faɗa mini in kuna shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana ga shugabana ta wurin ba shi Rebeka ta zama matar ɗan sa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kai",
"body": "Kalmar \" kai\" na nufin Laban da Betuyel (Duba: figs_you)"
},
{
"title": "mai aminci da riƙon amana",
"body": "Waɗannan kalmomi za'a iya bayyana su kamar \"aminci da amana.\""
},
{
"title": "Amma idan har",
"body": "Bayanai da aka fahimta ka iya zama a fayyace. AT: \"Amma in baku a shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana ga shugabana\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "domin in bi dama ko hagu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar ta hada da 1) yanke shawarar abin da za'a yi an bayyana shi ne kamar mutum zai juya wani sashin ko wani. AT: \"domin in san matakin da zan dauka\" ko 2) baran na so ya san ko akwai buƙatar ya tafi wani wurin. AT: \"domin in ci gaba da tafiya ta\" (Duba: figs_metaphor da figs_idiom)"
}
]