ha_gen_tn_l3/24/45.txt

30 lines
1010 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka"
},
{
"title": "magana a cikin zuciyata",
"body": "An bayyana yin addu'a a cikin zuciyar mutum kamar yin magana cikin zuciya. Kalmar \"zuciya\" na nufin tunanin sa da zuciyarsa. AT: \"addu'a (UDB) ko \"addu'a a asirce\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ku ji",
"body": "\"da gaske\" ko \"nan take.\" Kalmar \"ku ji\" a nan na ankaras da mu ga maida hankali ga bayanan banmamaki da suka biyo."
},
{
"title": "abin ɗiban ruwa",
"body": "Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 24:12"
},
{
"title": "sai ta je wajen ɗiban ruwa",
"body": "Jimlar \"je wajen\" an yi amfani da ita ne saboda ƙoramar na wani wuri ne ƙasa da inda baran ke tsaye."
},
{
"title": "ƙorama",
"body": "\"rijiya\""
},
{
"title": "shayar da raƙuman",
"body": "\"ta bada ruwa ga raƙuman\""
}
]