ha_gen_tn_l3/24/42.txt

30 lines
869 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka"
},
{
"title": "ƙorama",
"body": "\"rijiya\""
},
{
"title": "gani nan a tsaye a bakin ƙorama",
"body": "Baran ya yi kutse ga abin da yake roƙon Allah yayi ta wurin ankaras da Allah inda yake a tsaye "
},
{
"title": "ka sa budurwar da ta zo ... wato macen da zan ce ... macen da ta ce dani",
"body": "Baran ya koma wajen bayyana buƙatar sa, kuma yana da abu uku da zai faɗa game da macen da yake da begen zata zo."
},
{
"title": "ɗiban ruwa",
"body": "\"ta sami ruwa\""
},
{
"title": "abin ɗiban ruwa",
"body": "Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 24:12"
},
{
"title": "bari ta zama macen",
"body": "Baran ya gama bayyyana buƙatar sa"
}
]