ha_gen_tn_l3/24/31.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Zo",
"body": "\"Zo ciki\" ko \"Shigo\""
},
{
"title": "kai mai albarka na Yahweh",
"body": "\"kai wanda Yahweh ya sawa albarka\""
},
{
"title": "kai",
"body": "A nan kalmar \"kai\" na nufin baran Ibrahim. (Duba: figs_you)"
},
{
"title": "Me yasa kake tsayuwa a waje?",
"body": "Laban yayi amfani da wannan tambaya ya gayyaci baran Ibrahim zuwa gidan sa. Za'a iya juya wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: \"baka buƙatar zama a waje.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Sai mutumin ya zo gidan",
"body": "Kalmar \"ya zo\" za'a iya fasara ta a matsayin \"ya tafi\". (Duba: figs_go)"
},
{
"title": "ya sauke wa raƙuman kaya",
"body": "Ba'a fayyace wanda yayi wannan aikin ba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"baran Laban ya sauke wa raƙuma kaya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sai aka ba raƙuman ciyawa da abincin dabbobi aka kuma tanaɗi ruwa",
"body": "Wannan bai bayyana wanda yayi aikin ba. Idan ka bayyana wannan a zahiri yi amfani da \"baran Laban\" a matsayin batun magana. AT: \"baran Laban ya ba raƙuman ciyawa da abincin dabbobi, aka kuma tanaɗi ruwa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "domin ya wanke ƙafafunsa ... shi",
"body": "\"ga baran Ibrahim da mutanen da suke tare da shi su wanke ƙafafun su\" "
}
]