ha_gen_tn_l3/24/28.txt

26 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "budurwar ta yi gudu ta je ta faɗa wa iyalin gidan mahaifiyarta",
"body": "A nan \"iyalin\" na nufin duk mutanen da ke gidan mahaifiyarta. AT: \"ta yi gudu ta je ta faɗa wa mahaifiyarta da duk waɗanda suke nan\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "duk abin da ya faru dangane da waɗannan al'amura",
"body": "\"duk abin da ya faru\""
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "An yi amfani da wannan kalmar ne domin nuna dan tsaiko cikin labarin. A nan marubucin ya yi bayani akan Rebeka. Marubucin ya gabatar da dan'uwan ta, Laban, a labarin. (Duba: writing_background da writing_participants)"
},
{
"title": "Da ya ga wannnan zobe na hanci ... kuma bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa",
"body": "Waɗannan abubuwa sun faru ne kafin ya ruga wurin mutumin. Wannan ya nuna dalilin da yasa Laban ya ruga wurin mutumin. (Duba: figs_events)"
},
{
"title": "bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa, \"Wannan shi ne abin da mutumin ya ce da ni,\"",
"body": "Wannan zai iya zama magana ce a fakaice. AT: \"bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa\" (Duba: figs_quotations)"
},
{
"title": "\nduba",
"body": "\"da gaske.\" Kalmar \"duba\" a nan ta ƙara armashi ga abin da ya biyo baya."
}
]