ha_gen_tn_l3/24/21.txt

46 lines
1.6 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Mutumin",
"body": "\"Baran\" (UDB)"
},
{
"title": "dube ta",
"body": "\"ya dubi Rebeka\" ko \"ya dubi yar budurwar\""
},
{
"title": "domin ya gani",
"body": "Koyon wani abu akan dube shi kamar gani. AT: \"a sani\" (UDB) ko \"a tabbatar\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya ba tafiyarsa nasara",
"body": "\"ya ba tafiyarsa nasara\" ko \" ya sa tafiyarsa da nasara.\" Za ka iya bayyana abin da baran ya kudurta. AT: \"yana nuna masa wadda zata zama matar Ishaku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ko a'a",
"body": "Kuna iya bayyana cikakken bayanin da aka fahimta. AT: \"ko bai yi nasara a tafiyarsa ba\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "zoben zinariya na hanci mai nauyin rabin ma'auni",
"body": "\"zoben zinariya na hanci mai nauyin giram shida\" (UDB). Na'uyin na nuna darajar zoben. AT:\"zoben zinariya na hanci mai tsada\" (Duba: translate_bweight)"
},
{
"title": "ƙarau guda biyu na azurfa na sawa a dantse wanda ya kai nauyin ma'auni goma",
"body": "\"ƙarau guda biyu na azurfa na sawa a dantse domin ta da yakai giram 110.\" Nauyin na nuna girma da darajar su. AT: \"ƙarau guda biyu na azurfa domin dantse ta\" (Duba: translate_bweight)"
},
{
"title": "Ke \"yar wane ne",
"body": "\"Wanene mahaifin ki\""
},
{
"title": "ko akwai masauki a gidan mahaifinku",
"body": "\"ko akwai wuri a gidan mahaifinku\""
},
{
"title": "domin mu",
"body": "Da alamu wadansu mutanen sun tafi tare da baran Ibrahim. A nan \"mu\" na nufin baran da wadanda suke tafiya tare da shi. (Duba: figs_exclusive"
},
{
"title": "zamu kwana",
"body": "\"mu kwana a nan\" ko \"mu kwana\""
}
]