ha_gen_tn_l3/24/17.txt

22 lines
693 B
Plaintext

[
{
"title": "ya same ta",
"body": "\"ya sami budurwar\""
},
{
"title": "sam mani ruwa ",
"body": "\"dan ruwa kadan\""
},
{
"title": "Abin ɗibar ruwa",
"body": "Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Fawara 24:12"
},
{
"title": "Shugabana",
"body": "\"shugabana\". A nan matar ta yi amfani da wannan kalmar bangirman ga mutumin, duk da ba baiwar shi bace."
},
{
"title": "sai ta yi sauri ta sauke abin ɗiban ruwan ƙasa a hannunta",
"body": "\"sai ta yi sauri ta sauke abin ɗiban ruwan.\" Tana dauke da abin ɗibar ruwan a kafaɗar ta. Ta saukar da shi domin ta bada ruwa ga baran."
}
]