ha_gen_tn_l3/24/15.txt

34 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya zamana kafin",
"body": "Wannan jimlar an yi amfani da ita ne a nuna inda aikin ya fara. idan harshenka na da wata hanyar yin wannan, zaka iya duba yiwuwar amfani da shi a nan."
},
{
"title": "Duba ",
"body": "Kalmar \"duba\" a nan na ankarar da mu muyi la'akari da bayanin banmamaki da zai biyo baya."
},
{
"title": "Abin ɗibar ruwa",
"body": "Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 24:12"
},
{
"title": "Rebeka 'yar Betuwel ce ɗan Milka, matar Nahor, ɗan'uwan Ibrahim",
"body": "\"Uban Rebeka ne Betuwel. Iyayen Batuwel ne Milka da Nahor. Nahor ɗan'uwan Ibrahim ne\""
},
{
"title": "Betuwel",
"body": "Betuwel uba ne wurin Rebeka. Duba yadda aka fassara wannan suna a Farawa 22:20. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Nahor",
"body": "Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara sunan a Fassara 11:22. ( Duba : translate_names)"
},
{
"title": "Milka",
"body": "Milka matar Nahor ce kuma uwa ga Betuwel. Duba yadda aka fasara wannan suna a Farawa 11:29. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Sai ta tafi ƙoramar ... ta hauro",
"body": "Ƙoramar na ƙasa da inda bawa ya tsaya"
}
]