ha_gen_tn_l3/24/12.txt

50 lines
2.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya ce",
"body": "\"Sai bawan ya ce \""
},
{
"title": "ka ba ni nasara a yau ka kuma nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana Ibrahim",
"body": "Za ka iya furta wanna da kalmar \"ta wurin.\" Wannan ya nuna a zahiri yadda bawan ya ke son Allah ya cika alkawarin sa. AT: \"ka nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana Ibrahim ta wurin bani nasara yau\" (Duba: writing_connectingwords)"
},
{
"title": "ka ba ni nasara",
"body": "\"ka ba ni nasara.\" Bawan na so ya samarwa yaron Ibrahim mata nagari. Kalmar \"nasara\" zata iya zama aikatau. AT: \"ka taimake ni don inyi nasara\" ko \"ka bani ikon yin abin da ya kawo ni nan\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ka nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana Ibrahim",
"body": "Wannan aminci ne saboda alkawarin da Allah ya yi da Ibrahim. Kalmar \"amintaccen\" za'a iya cewa \"ka yi aminci.\" AT: \"ka nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana Ibrahim\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "A nan kalmar \"duba\" ta ƙara armashi ga abin da ya biyo."
},
{
"title": "ƙoramar ruwa",
"body": "\"ƙoramar ruwa\" ko \"rijiya\""
},
{
"title": "'yan'matan mutanen birnin",
"body": "\"'yan'matan birnin\""
},
{
"title": "Ka sa abin ya kasance kamar haka",
"body": "\"Ka sa abin ya kasance kamar haka\" ko \"bari haka ya kasance\""
},
{
"title": "In na ce da budurwar ina roƙon ki ki saukar da abin ɗiban ruwanki domin in sha",
"body": "Wannan magana ce a bakã cikin wata bakã. Za'a iya bayyana hakan a fakaice. AT: \"In na ce da budurwar ina roƙon ki ki saukar da abin ɗiban ruwanki domin in sha\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "ina roƙon ki ki saukar da abin ɗiban ruwanki",
"body": "Matan suna ɗaukar abin ɗibar ruwa a kafaɗa. Sai ta saukar kafin ta ba namiji ruwa in ya bukata. "
},
{
"title": "abin ɗibar ruwa",
"body": "Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa"
},
{
"title": "ka nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana",
"body": "Kalmar \"amintacce\" za a iya cewa \"zama da aminci\". AT: \"ka nuna amintaccen alƙawarinka ga shugabana\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]