ha_gen_tn_l3/21/25.txt

18 lines
632 B
Plaintext

[
{
"title": "Ibrahim kuma ya miƙa kukansa ga Abimelek",
"body": "Ma'ana mai yiwuwa 1) Ibrahim na kokawa game da abin da ya faru, ko 2) \"Ibrahim kuma ya tsawata wa Abimelek\""
},
{
"title": "game da rijiyar ruwa da bayin Abimelek su ka ƙwace daga wurinsa",
"body": "\"domin bawan Abimelek ya karbawa Ibrahim rijiyarsa\" "
},
{
"title": "Ban ji al'amarin ba sai yau",
"body": "\"Yau ne farkon da nake ji game da wannan\""
},
{
"title": "Ibrahim ya ɗauki tumaki da shanu ya ba Abimelek",
"body": "Wannan alamar alkawarin abokantaka ne da Ibrahim ya yarda ya yi da Abimelek. (Duba: translate_symaction)"
}
]