ha_gen_tn_l3/21/19.txt

26 lines
772 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya buɗe idanunta, sai ta ga",
"body": "An yi maganar yadda Allah ya sa Hajara ta ga rijiyar kamar ya ɗau hannunsa ne ya buɗe idanunta. AT: \" Allah ya sa Hajara ta ga\" ko \"Allah ya nuna mata\" (UDB) (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "fatan",
"body": "\"gorar fata\" ko \"jaka\""
},
{
"title": "ɗan",
"body": "\"yaron\" ko \"Isma'ila\""
},
{
"title": "Allah na tare da ɗan",
"body": "Ma'anar wannan maganar \"tare da\" shi ne Allah ya taimakawa ko ya sa wa ɗan albarka. AT: \"Allah ya kulla da yaron\" ko \"Allah ya sa wa yaron albarka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "zama mafarauci",
"body": "\"gwanancewa a amfani da baka da kibiya\""
},
{
"title": "aura masa mata",
"body": "\"samo masa mata\""
}
]