ha_gen_tn_l3/21/17.txt

26 lines
819 B
Plaintext

[
{
"title": "muryar yaron",
"body": "\"muryar yaron.\" Anan \"murya\" na nufin karar kuka or maganar yaron. AT: \"muryar Isma'ila\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "daga can sama",
"body": "\"sama\" a nan na nufin inda Allah ya kasance."
},
{
"title": "Me ke damun ki",
"body": "\"Don me ki na kuka\""
},
{
"title": "muryar ɗan a inda ya ke",
"body": "Anan \"murya\" tana tsaye don sautin yaron yana kuka ko magana. AT: \"muryar yaron a kwance a wurin\"' (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tashi ki ɗauki yaron",
"body": "\"taimake yaron ya tashi tsaye\""
},
{
"title": "Zan maishe shi babbar al'umma",
"body": "Ma'anar maishe Isma'ila babbar al'umma shine zuriyarsa za su zama babbar al'umma. AT: \"Zan mai da zuriyarsa babban al'umma\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]