ha_gen_tn_l3/21/14.txt

26 lines
863 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ɗauki gurasa",
"body": "Ma'ana mai yiwuwa 1) wannan na nufi kowani irin abinci, ko 2) gurasa ne musamman. (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "goran ruwa",
"body": "\"jakar ruwa.\" Ana yin gorar ruwa da fatar dabba."
},
{
"title": "Da ruwan da ke cikn goran ruwan ya ƙare",
"body": "\"da ruwan gorar ya ƙare\" or \"da su ka sha ruwar dukka\" "
},
{
"title": "nesa dai-dai harbin kibiya",
"body": "Ma'anar wannan shine, nesa kamar harbin kibiya. Wannan na kamar mita 100."
},
{
"title": "Kada in ga mutuwar ɗa na",
"body": "AT: \"Ba na so in ga yadda yaron zai mutu\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "sai ta ta da murya ta yi kuka",
"body": "Anan \"murya\" tana tsaye don sautin kukanta. AT: ta ta da babban murya ta yi kuka\" ko \"ta yi kuka da karfi\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
}
]