ha_gen_tn_l3/21/12.txt

18 lines
897 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka damu saboda yaron, da kuma saboda wannan matar baiwarka",
"body": "\"Kada ka yi fushi game da yaron da baiwarka\" "
},
{
"title": "Ka saurari kalmominta kan duk abin da ta faɗa maka kan wannan al'amari",
"body": "AT: \"Ka yi duk abin da Sarai ta ce da kai game da su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ta wurin Ishaku ne za a kira zuriyarka",
"body": "Kalmar \"za a kira\" na nufin cewa waɗanda aka haifa ta wurin Ishaku ne Allah zai yi amfani da su a matsayin zuriyar alkawari da Ibrahim. AT: \"Ishaku ne zai kasance kakan zuriyar da na alkawatar ma ka\" (UDB) (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hakanan zan sa ɗan baiwar matar ya zama al'umma",
"body": "Kalmar \"al'umma\" a nufin cewa Allah zai ba shi zuriya mai girma da za su zama babban jama'a. AT: \"Zan sa ɗan baiwar ma ya zama uban babban al'umma\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]