ha_gen_tn_l3/21/05.txt

22 lines
864 B
Plaintext

[
{
"title": "shekaru ɗari",
"body": "\"100\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Allah ya sa ni dariya",
"body": "Sarai na dariya domin tana murna da kuma mamaki. Ana iya bayana wannan haka. AT: \"Allah ya sa ni farin ciki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "duk wanda ya ji",
"body": "Ana iya ba da gamsashen bayani game da abin da mutane za su ji. AT: \"duk wanda ya ji abin da Allah ya yi mini\" (UDB) (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Wane ne zai ce da Ibrahim cewa Sarai za ta yi masa renon 'ya'ya",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Ba wanda zai ce da Ibrahim, Sarai za ta reno 'ya'ya\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "renon 'ya'ya",
"body": "Wannan wata hanya ne cikin da'a da ake nufi da shayas da 'ya'ya. AT: \"shayas da jariri da nono ta\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]