ha_gen_tn_l3/20/08.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ya faɗa musu duk waɗanna abubuwa",
"body": "\"Ya faɗa musu dukka abubuwan da Allah yace da shi\""
},
{
"title": "Me kenan ka yi mana? ",
"body": "Abimelek na amfani da tambaya ya tuhume Ibrahim. AT: \"Ka aikata mana mumunar abu!\" ko \"Duba abin da ka yi mana!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yaya na yi maka laifi, da ka jawo ... zunubi?",
"body": "Abimelek na amfani da tambaya ya tunashe Ibrahim cewa bai yi masa zunubi ba. AT: \"Ban yi maka laifin komai ba da har za ka kawo ... zunubi\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "a ka jawo wa mulkina da ni kaina wannan babban zunubi",
"body": "Ana maganar sa mutum ya aikata laifi kamar wani abu ne da ake iya ɗaura wa wani a kai. AT: \"da zaka ɗaura wa ni da mulkina aikata irin wannan mumunar zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a bisa mulkina",
"body": "\"mulki\" a nan na nufi mutane ne. AT: \"a bisa mutanen da nake mulki\" ( Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ka yi mini abin da bai kamata a yi ba",
"body": "\"Bai kamata ka yi mini haka ba\""
}
]