ha_gen_tn_l3/18/27.txt

26 lines
945 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"Duba\" a nan na jawo hankalin mu ne ga maganar da ke zuwa a gaba. "
},
{
"title": "Na jawo wa kaina magana",
"body": "\"Gafarce ni domin ƙarfin zuciyar da na ɗauka wajen managa da kai\" or \"Garfarce rashin tsoro na wajen yin magana\""
},
{
"title": "da Ubangijina",
"body": "Ibrahim na nuna bangirman da ya ke da shi ga Yahweh ta wurinmagana kamar yana yi da wani dabam. AT: \"a gare ka, ya Ubangijina\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "ƙura ce kawai da toka",
"body": "Wannan ƙarin magana ne da bayana Ibrahim a matsayin mutum da zai mutu ya kuma zama ƙura da toka. AT: \"mutum kawai mai mutuwa\" ko \"marasa muhimminci kamar ƙura da toka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ba su kai hamsin ba da mutum biyar",
"body": "\"adalai arba'in da biyar kawai\""
},
{
"title": "sabo da rashin mutum biyar ",
"body": "\"in ya ka sa da adalai mutum biyar\""
}
]