ha_gen_tn_l3/18/24.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ibrahim ya ci gaba da magana da Yahweh."
},
{
"title": "Ko za ka hallaka shi ba tare da la'akari da adalan nan hamsin ba da ke can?",
"body": "Ibrahim na begen cewa Yahweh zai ce, \"Ba zan hallakar da shi ba.\" AT: \"I tsamanin ba za hallakar da shi ba, ta dalilin adalai hamsin da su ke can\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ba zai yiwu ba ka yi haka ",
"body": "\"Ba zan taba so ka yi abu irin wannan ba\" ko \"Bai kamata ka so aikata abu irin wannan ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "abu haka, wato ka kashe",
"body": "\"abu haka kamar kisa\" "
},
{
"title": "a hori adalai kamar yadda aka hori miyagu",
"body": "Wannan za a iya bayyana a cikin aikatau. AT: \"ka bi da adalai dai-dai da yadda za ka bi da mugaye\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ba zai yiwu ba Mai Hukunta duniya ya yi abin da ke dai-dai?",
"body": "Ibrahim ya yi amfani da tambaya domin ya bayana abin da ya ke tsamani Allah ya yi. AT: \"Na tabbata Mai Hukuncin duniya zai yi adalci\" ko \"Tun da ya ke kai ne mai hukuta dukka duniya, tabas za ka yi abin da ke dai-dai!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]