ha_gen_tn_l3/18/03.txt

30 lines
1018 B
Plaintext

[
{
"title": "Ubangiji",
"body": "Wannan laƙani ne na ban girma. Ma'ana mai yiwuwa sune 1) Ibrahim ya san cewa ɗaya daga cikin mutanen Allah ne, ko 2) Ibrahim ya san waɗannan mutanen wakilan Allah ne."
},
{
"title": "a wurin ka",
"body": "Ibrahim na magana da wani a tsakanin mutanen. (Duba: figs_you)"
},
{
"title": "kada ka wuce",
"body": "\"kada ka ci gaba da tafiya\""
},
{
"title": "bawanku",
"body": "\"ni.\" Ibrahim na nufin da kansa ne haka domin ya nuna ban girma wa bãƙonsa."
},
{
"title": "Bari a kawo ɗan ruwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari in kawo muku ruwa\" ko \"Bari bawa na ya kawo muku ruwa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ɗan ruwa ... maku abinci",
"body": "\"ruwa ... abinci.\" Ambacin \"ɗan\" wata hanyar nuna karimci. Ibrahim za ba su ruwa da abinci fiye da abun da suke bukata. "
},
{
"title": "wanke ƙafafu",
"body": "Wannan al'ada ne na taimakon matafiya ne koren gajiya bayan tafiya mai nisa."
}
]