ha_gen_tn_l3/18/01.txt

26 lines
591 B
Plaintext

[
{
"title": "Mamre",
"body": "Wannan sunan mutumin mai itacen rimi.."
},
{
"title": "a ƙofar rumfa",
"body": "\"a ƙofar rumfar ko alfarwa\""
},
{
"title": "tsakar rana",
"body": "\"zafin rana\""
},
{
"title": "Ya duba sama, sai ga mutane uku na tsaye",
"body": "\"Ya duba sama, sai ga mutane uku suna tsaye\""
},
{
"title": "kewaye da shi",
"body": "\"kur kusa\" ko \"wurin.\" suna kusa da shi, amma da dan nisa da zai iya gudu zuwa wurin sa."
},
{
"title": "sunkuya ƙasa",
"body": "Wannan na nufi nuna ban girma da tawali'u, da kuma daraja wani."
}
]