ha_gen_tn_l3/17/22.txt

14 lines
376 B
Plaintext

[
{
"title": "Da ya gama yi masa magana",
"body": "\"Da Allah ya gama magana da Ibrahim\""
},
{
"title": "Allah ya rabu da Ibrahim",
"body": "\"Allah ya bar Ibrahim\""
},
{
"title": "dukkan mazaje na mutanen gidan Ibrahim",
"body": "\"kowani mutum namiji da ke gidan Ibrahim.\" Wannan na nufi dukka mutane maza na kowani shekara: jarirai, yara, da maza."
}
]