ha_gen_tn_l3/17/15.txt

18 lines
533 B
Plaintext

[
{
"title": "Game da Sarai ",
"body": "Kalmar \"game da\" in gabatar da mutumin da Allah ke magana a kai, da ke zuwa nan gaba."
},
{
"title": "Zan ba ka ɗa ta wurin ta",
"body": "\"Zan sa ta haifar maka ɗa\""
},
{
"title": "za ta zama uwar al'ummai",
"body": "\"za ta kasance kakar al'umai\" (UDB) or \"zuriyar ta za su zama al'ummai\""
},
{
"title": "Sarakunan mutane za su fito daga cikinta",
"body": "\"Sarakunan mutane za su sauko daga gare ta.\" ko \"Wasu zuriyar ta za su zama sarakunan mutane\""
}
]