ha_gen_tn_l3/17/03.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ibram ya sunkuyar da fuskarsa ƙasa",
"body": "\"Ibram ya fadi, fuskarsa kuma a ƙasa\" ko \"Nan da nan Ibrahim ya sa furkarsa a ƙasa\" .Ya yi haka ne domin ya nuna girmar da ya ba Allah, kuma zai yi masa biyayya."
},
{
"title": "Ni kam",
"body": "Allah yayi amfani da wannan maganar domin ya gabatar da abin da zai yi wa Ibram daga na shi bangaren alƙawarinsa da Ibram. "
},
{
"title": "duba alƙawarina na tare da kai",
"body": "Kalmar \"duba\" a nan na bayana tabbacin abun da zo nan gaba: \"haƙika alƙawarina na tare kai.\""
},
{
"title": "uban al'ummai masu yawa",
"body": "\"uban al'ummai masu yawa ƙwarai\" ko \"al'ummai da yawa zasu sami sunansu daga gare ka\""
},
{
"title": "Ibrahim",
"body": "Masu fassarar wannan na iya sharihinta cewa, ma'anar sunan \"Ibram\" kuwa shi ne \"uba mai daraga\" sunan \"Ibrahim\" kuma na kamar \"uban dangi masu yawa.\""
},
{
"title": "za ka zama uban al'ummai masu yawa",
"body": "\"Zan sa ka sami zuriya masu yawa\""
},
{
"title": "daga cikinka kuma zan samar da al'ummai",
"body": "\"Zan sa zuriyarka su zama al'umma da yawa\""
},
{
"title": "daga cikinka kuma za a sami sarakuna",
"body": "\"daga cikin zuriyarka za a sami sarakuna\" ko \"wasu daga zuriyarka za su zama sarakuna\""
}
]