ha_gen_tn_l3/16/15.txt

18 lines
714 B
Plaintext

[
{
"title": "Hajara ta haifar",
"body": "Ana iya ba da gamsashen bayani cewa Hajara ta dawo wurin Sarai da Ibram. AT: \"Sai Hajara ta koma, ta kuma haifi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sa wa ɗansa suna, wadda Hajara ta haifa",
"body": "Hajara ta sa wa ɗansa suna\" ko \"sunar ɗansa da Hajara\""
},
{
"title": "Ibram na",
"body": "Wannan na ba da ƙarin haske ne game da shekarar Ibram sa'ad da waɗannan abubuwa sun faru. Mai yiwuwa harshenku na da yadda ake ba da irin wannan ƙarin hasken. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "haifi Isma'ila wa Ibram",
"body": "Ma'anar wannan shine \"ta haifi wa Ibram ɗa, Isma'ila.\" An maida hankali a kan cewa Ibram na da ɗa."
}
]