ha_gen_tn_l3/16/11.txt

34 lines
916 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "\"Saurara\" ko \"Kula\""
},
{
"title": "haifi ɗa",
"body": "\"haifuwan ɗa namiji\""
},
{
"title": "za ki kira sunansa",
"body": "\"Za ki kira sunansa.\" Kalmar \"ki\" na nufi da Hajara."
},
{
"title": "Isma'ila, saboda Yahweh ya ji",
"body": "Masu fassarar wannan na iya sharihinta cewa \"ma'anar sunar 'Isma'ila' shine \"Allah ya ji.'\""
},
{
"title": "ƙunci",
"body": "Ta sha ƙuncin da wahala "
},
{
"title": "Zai zama jakin jeji",
"body": "Wannan ba zagi ba ne. Yana yiwuwa Isma'ila zai kasance da yanci da kuma ƙarfi kamar jakin jeji. AT: \"Zai kasance kamar jakin jeji a cikin mutane\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zai yi magaftaka da dukkan mutane",
"body": "\"Zai zama maƙiyin kowani mutum\""
},
{
"title": "zai kuma zauna a ware da",
"body": "Ma'anar wannan na iya zama \"zai yi zaman rashin jituwa da wasu.\" "
}
]