ha_gen_tn_l3/16/05.txt

38 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Wannan kuskuren da na yi",
"body": "\"Wannan rashin adalcin da na yi\""
},
{
"title": "saboda kai ne",
"body": "\"hakin ka ne\" ko \"laifin ka ne\""
},
{
"title": "Na bada baiwata gare ka",
"body": "Sarai na nufi cewa ya kwana da baiwarta. AT: \"Na ba ka baiwa ta domin ka kwana da ita\" \n(Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "aka sayar da ni a idonta",
"body": "Wannan na iya zama mai aiki. AT: \"ta na kiyayya da ni\" ko \" ta fara tsane ni\" ko \"ta dubi kan ta da daraja fiye da ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sai Yahweh ya shari'anta tsakanina da kai",
"body": "\"Ina so Yahweh ya faɗa ko tsakani na kai wa ye da laifi\" ko \" Ina so Yahweh ya yanke shawara tsakanin mu biyu wa ya yi daidai. Maganar \"shari'anta tsakani\" na nufin yanke shawara a kan wanda ya aikata daidai tsakanin su."
},
{
"title": "Duba",
"body": "\"Saurare ni\" ko \"Kawo hankalin ki\""
},
{
"title": "ƙarƙashin ikonki",
"body": "ƙarƙashin izni ki\""
},
{
"title": "Sai Sarai ta takura mata sosai",
"body": "Sarai ta nuna wa Hajara mumunar hali\""
},
{
"title": "sai ta gudu daga gare ta",
"body": "\"sai Hajara gudu daga gare Sarai\""
}
]