ha_gen_tn_l3/15/14.txt

34 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da yi wa Ibram maganar sa'ad da Ibram yana cikin mafarkin."
},
{
"title": "Zan hukunta",
"body": "Anan \"hukunta\" na nufin abin da zai faru bayan Allah ya yi shari'a. AT: \"Zan azabtar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mallaka mai yawa",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"mallaka mai matuƙan yawa\" ko \"wadatar dukiya\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "za ku je wurin ubanninku",
"body": "Wannan wata hanya ɗabi'a ne na cewa \"za ku mutu.\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "za a yi maku jana'iza a shekaru ma su kyau",
"body": "\"za ku tsufa kafin ku mutu, iyalinku kuwa su yi muku jana'iza\""
},
{
"title": "A cikin tsara ta huɗu ",
"body": "Tsara ɗaya a nan na nufi tsawon shekaru ɗari. \"bayan shekaru ɗari huɗu\""
},
{
"title": "za su sake zuwa nan",
"body": "\"zuriyarka za su sake dawo nan.\" Zuriyar Ibrahim za su sake komowa ƙasar da Ibram ke zama, da kuma ƙasar da Yahweh ya alkawatar ma sa."
},
{
"title": "bai kai matsayinsa ba tukuna",
"body": "\"bai cika ba\" ko \"sai ya yi muni kafin zan hukunta su\""
}
]