ha_gen_tn_l3/15/09.txt

10 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "mushen",
"body": "\"jikin dabbobi da tsunstayen da suka mutu\""
},
{
"title": "Ibram ya kore su",
"body": "\"Ibram ya kore tsuntsayen.\" Ya tabbatar cewa tsuntsaye ba su ci dabbobin da suka mutu ba."
}
]