ha_gen_tn_l3/13/12.txt

14 lines
345 B
Plaintext

[
{
"title": "zauna",
"body": "\"kasance\" ko \"tsaya\""
},
{
"title": "ƙasar Kan'ana",
"body": "\"ƙasar Kan'anawa\""
},
{
"title": "Ya kakkafa rumfunansa har zuwa Sodom",
"body": "Ma'ana mai yuwa 1) \"Ya kakkafa rumfunansa kusa da Sodom\" (UDB) ko 2) \"Ya matsar da rumfanansa zuwa wani wuri da ya kai har zuwa Sodom.\""
}
]