ha_gen_tn_l3/13/10.txt

26 lines
776 B
Plaintext

[
{
"title": "dukka yankin Urdun",
"body": "Wannan na nufin iyakar yankin Kogin Urdun."
},
{
"title": "gan shi kore shar",
"body": "\"akwai ruwa sosai\""
},
{
"title": "kamar lambun Yahweh kamar kuma ƙasar Masar",
"body": "\"kamar gonar Yahweh ko kamar ƙasar Masar.\" Waɗannan wurare dabam ne guda biyu."
},
{
"title": "kamar lambun Yahweh",
"body": "Wannan wani suna na gonar Aidan."
},
{
"title": "Haka yake kafin a hallaka Sodom da Gomora",
"body": "Wannan yana tsammanin wani abu da zai faru daga baya. Yana da mahimmanci a nan saboda ya bayyana dalilin da ya sa Lot ya zauna a yankin da daga baya ba ta da\namfani. "
},
{
"title": "dangin",
"body": "\"yan'uwa\" ko \"iyalan.\" Wannan na nufin Lot da Ibram da kuma gidajensu."
}
]