ha_gen_tn_l3/13/08.txt

30 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "bai kamata a sami rashin jituwa tsakanina da kai ba",
"body": "\"kar muyi jayayya\""
},
{
"title": "rashin jituwa",
"body": "\"takun saƙa\" ko \"hargitsi\" ko \"husuma\""
},
{
"title": "ko kuma tsakanin makiyayan dabbobina da makiyayan dabbobinka ",
"body": "\"mu kuma hana makiyayan dabbobin mu jayayya\""
},
{
"title": "Fiye ma da haka mu dangi ne",
"body": "\"domin mu dangi ne\""
},
{
"title": "ba fili ne nan gabanka ba?",
"body": "Ana iya juya wannan tambayan a wata hanya mai kyau. AT: \"dukka filin na nan domin ka.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ka zaɓi duk inda ka ke so",
"body": "Ibrahim na magana da Lot, yana kuma karfafa shi ya yi abin da zai taimake su tare. \"Mu rabu.\""
},
{
"title": "in ka zaɓi dama ni sai in zaɓi hagu",
"body": "Ma'ana mai yiwu 1) \"In ka bi wani hanya, ni sai in bi ɗayan\" 2) \"In ka yi arewa, ni sai in yi kudu.\" Ibram ya bar Lot ya zaɓi iyakar fili da yake so, sai shi Ibram kuma ya ɗauki abin da ya rage."
}
]