ha_gen_tn_l3/13/05.txt

22 lines
691 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Ana amfani da wannan kalman wajen nuna cewa bayanin da ke zuwa na ba da ƙarin haske ne, domin ya taimake masu karatu wajen fahimtar aukuwar da ke zuwa. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "ƙasar kuma ta kasa musu",
"body": "Babu isashen wurin kiwo da ruwa domin dukka dabbobin su."
},
{
"title": "mallakarsu",
"body": "Wannan ya ƙunshi dabbobi ma, da suke bukatar wurin kiwo da kuma ruwa. "
},
{
"title": "ba su iya tsayawa",
"body": "\"basu iya zama tare ba\""
},
{
"title": "Kan'aniyawa da Feriziyawa na zama a wannan ƙasar a wancan lokacin",
"body": "Wannan ma wani dalili ne da ya sa ƙasar ta kasa musu dukka."
}
]