ha_gen_tn_l3/10/11.txt

14 lines
348 B
Plaintext

[
{
"title": "ya fita zuwa Asiriya",
"body": "\"Nimron ya tafi zuwa Asiriya\""
},
{
"title": "Mizrayim ya zama",
"body": "Jerin sunayen zuriyar Nuhu ya ci gaba."
},
{
"title": "Mizrayim",
"body": "Mizrayim ɗaya ne daga cikin 'ya'yan maza na Ham. Zuriyarsa ne suka zama mutanen Masar. Mizrayim kalmar Ibraniyanci ne na Masar."
}
]