ha_gen_tn_l3/10/01.txt

6 lines
183 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗannan su ne zuriyar 'ya'yan Nuhu maza",
"body": "\"Wannan shine asalin 'ya'yan Nuhu.\" Wannan jimlar na gabatar da asalin zuriyar Nuhu a Fara 10:1-11 :9."
}
]