[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ayoyi 18-19 na gabatar da 'ya'yan Nuhu su uku, wanda suke da muhimminci a sashin labari da ke gaba."
},
"title": "mahaifi",
"body": "Ham shi ne asalin mahaifin Kan'ana."
}
]