ha_gen_tn_l3/09/14.txt

26 lines
920 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Allah ya ci gaba da magana da Nuhu da 'ya'yansa."
},
{
"title": "Zai kuma zamana a lokacin",
"body": "\"kowani lokaci.\" Abu ne wanda zai ci gaba da faruwa loto loto."
},
{
"title": "aka ga bakangizo",
"body": "Ba a bayana ko wanene zai ga bakangizo, amma tun da shike alƙawari na sakanin Yahweh ne da mutane, kuma in ya zama lalle a faɗa ko wanene da wanene za za su ga bakangizon, zai fi kyau a cewa Yahweh ne da mutane. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ni da mutane za mu ga bakangizo\" (Duba: figs_activepassive) "
},
{
"title": "Zan tuna da alkawarina",
"body": "Wannan bai nuna cewa Allah zai manta ba ne. AT: \"Zan yi tunani game da alƙawarina\""
},
{
"title": "ni da kai",
"body": "Kalmar \"kai\" biyu ne. Allah na maganar Nuhu da 'ya'yansa. "
},
{
"title": "kowani halitta",
"body": "\"kowani irin abu mai rai\""
}
]