ha_gen_tn_l3/09/11.txt

26 lines
867 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Allah ya ci gaba da magana da Nuhu da 'ya'yansa."
},
{
"title": "Na tabbatar da alƙawarina da ku",
"body": "\"Ta wurin faɗin wannan, Ina sa alƙawari tare da kai.\" Dubi yadda a juya kalmomi mai kamar wannan a cikin Farawa 6:18."
},
{
"title": "duk halittu",
"body": "Mai yiwuwa ana nufin 1) dukka mutane ko 2) dukka rayayu da ake gani, da mutane da dabbobi. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba za a saken yin ruwan da zai hallaka duniya ba",
"body": "\"Ba za a ƙara hallakar da duniya da ambaliya ba.\" Za a yi ambaliya, amma ba zai hallakar da dukkan duniya."
},
{
"title": "alama",
"body": "Wannan na tunashewa da abin da aka alkawatar."
},
{
"title": "alƙawari ... zamanin da ke zuwa",
"body": "Alkawarin ya shafi Nuhu da iyalinsa har ma da dukkan tsararraki masu zuwa. "
}
]