ha_gen_tn_l3/09/08.txt

14 lines
624 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Allah ya yi magana da Nuhu da 'ya'yansa da ke tare da shi",
"body": "Da ma tun can Allah na magana da su. Wannan maganar na ba da alamar cewa Allah zai canja abin da yake magana a kai. AT: Allah ya ci gaba da magana wa Nuhu da 'ya'yansa\" ko \"Sai Allah ya ci gaba da cewa\""
},
{
"title": "Amma",
"body": "An yi amfani da wannan jimlar da Turanci domin a nuna canzawa daga lokacin da Allah ke magana da Nuhu da 'ya'yan sa zasu yi zuwa abin da Allah zai yi"
},
{
"title": "tabbatar da alkawarina da ku",
"body": "\"sa alkawari tsakanin na da kai.\" Fassarar wannan kamar Farawa 6:18."
}
]