ha_gen_tn_l3/09/01.txt

26 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ku ruɓanɓanya, hayayyafa, ku wanzu a duniya",
"body": "Wannan albarkan Allah ne. Ya ce wa Nuhu da 'ya'yan sa su haifar da wasu mutane kamar kansu, domin a su zama da yawa. Kalmar \"ruɓanɓanya\" na bayana yadda za su \"hayayyafa.\" Dubi yadda aka fassarar wannan umarnin a Farawa 1:28. (Duba: figs_doublet da figs_idiom)"
},
{
"title": "Tsoronku da tsoratawarku za ta zama a kan kowani dabba mai rai ... da kuma dukkan kifayen teku",
"body": "Marubucin na maganar tsoro da tsoratarwa kamar wani abu ne da ke iya kasance a kan dabbobin. AT: \"Kowani dabba mai rai ... da dukkan kifayen teku za su ji tsoron ka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kowani dabba da ke duniya",
"body": "Wannan ne farko jeri guda na dabbobi da marubucin ya rubuta, ba wai an takaita ambacin sauran dabbobin da aka ambaci su a nan gaba ba."
},
{
"title": "tsuntsu",
"body": "Wannan suna ne na dukka abubuwa da suke tashi sama. Dubi yadda aka fassara wannan a Farawa 1:20."
},
{
"title": "a kan duk wani abu da ke motsi bisa ƙasa",
"body": "Wannan ya haɗa kowani irin kananan dabbobi. Dubi yadda aka fassara wannan a Farawa 1:24."
},
{
"title": "An ba da su a hannunka",
"body": "Hannun yana wakiltar sarrafawa. Ana iya sanya wannan aiki. AT: \"An ba su su cikin ikonku\" ko \"Na sanya su ƙarƙashin ikonku\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]