ha_gen_tn_l3/08/10.txt

22 lines
563 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "\"Jawo hankalin\" ko \"Wannan na da muhimminci\""
},
{
"title": "sabon ganye zaitun",
"body": "\"ganyen da ta tsinko daga itacen zaitun\""
},
{
"title": "tsinko",
"body": "\"yanke daga abu\""
},
{
"title": "Ya ƙara jira na waɗansu kwanaki bakwai",
"body": "\"Ya kuma jira na kwanaki bakwai\" "
},
{
"title": "ba ta sake komawa wurinsa ba",
"body": "Ana iya bayana dalilin a fili idan mutane ba za su fahimta ba: \"Ba ta sake komawa wurinsa ba domin ta sami wurin hutawa.\" (Duba: figs_explicit)"
}
]