ha_gen_tn_l3/08/08.txt

14 lines
633 B
Plaintext

[
{
"title": "ba ta sami wurin hutawa ba",
"body": "\"saukowa\" ko \" sauka.\" Ya na nufin sauka aka wani abu domin a huta daga shawagi a sama."
},
{
"title": "ƙafan ta ... ta dawo ... ta kawo",
"body": "Marubucin na amfani da kalmar \"kurciya\" a matsayin mace. Ana iya juya waɗannan maganganu ta wannin wakilin sunan \" ta ...ita ...\" ko \"shi ...ka ...\" bisa ga yadda harshenku ke kiran kurciya."
},
{
"title": "shi",
"body": "Idan ana amfani wakilin suna na maza wa \"kurciya\", za a bukaci a sa sunar Nuhu a nan domin a kauce wa rikicewa: \"Nuhu ya aike kurciyar,\" Nuhu ya miƙar da hannunsa,\" etc."
}
]