ha_gen_tn_l3/08/06.txt

22 lines
990 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya zamana",
"body": "Ana amfani da wannan maganar domin sa alama a farkon wani sabon sashi labari. Idan harshenku na da wani hanya faɗin haka, ana iya yanke shawarar amfani da shi a nan. AT: \"Ya kasance cewa\" "
},
{
"title": "Sai ya zama ... tagar jirgin ruwa da ya yi.",
"body": " Maganar \"da ya yi\" na magana game da tagar. Wasu harsuna na iya bukaci a raba wannan maganar zuwa wani jimla: \"Nuhu ya yi taga a jirgin ruwan. \"sai ya zama bayan kwanaki arba'in sai ya buɗe tagar\" (Duba: figs_distinguish)"
},
{
"title": "hankaka",
"body": "wani bakin tsuntsu ne da ya ke cin zanlar nama da dabbobin da sun mutu"
},
{
"title": "ya yi ta kai da komowa",
"body": "Wannan na nufin hankaka ya yi ta barin cikin jirgin ya je ya dawo."
},
{
"title": "har sai da ruwa ya tsanye daga duniya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sai da iska ya busher da ruwan\" ko \"har sai ruwan ya bushe\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]